caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 106

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:106

قَالُوا۟ رَبَّنَا غَلَبَتْ عَلَيْنَا شِقْوَتُنَا وَكُنَّا قَوْمًا ضَآلِّينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Yã Ubangijinmu, shaƙãwace ta rinjãya a kanmu, kuma mun kasance mutãne ɓatattu."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70