caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Muminoon, aya 105

Makka · tsarin saukarwa 74 · 23:105

أَلَمْ تَكُنْ ءَايَٰتِى تُتْلَىٰ عَلَيْكُمْ فَكُنتُم بِهَا تُكَذِّبُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Shin, ayõyĩNa ba su kasance anã karanta su a kanku ba sai kuka kasance game da su kunã ƙaryatãwa?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70