caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 80

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:80

وَعَلَّمْنَٰهُ صَنْعَةَ لَبُوسٍ لَّكُمْ لِتُحْصِنَكُم مِّنۢ بَأْسِكُمْ فَهَلْ أَنتُمْ شَٰكِرُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Muka sanar da shi sana'ar[1] wata tufa sabõda ku dõmin ya tsare ku daga makãminku. To, shin, ku mãsu gõdẽwa ne?
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70