caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 72

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:72

وَوَهَبْنَا لَهُۥٓ إِسْحَٰقَ وَيَعْقُوبَ نَافِلَةً وَكُلًّا جَعَلْنَا صَٰلِحِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Muka ba shi Is'haka da Ya'aƙuba a kan daɗi alhãli kuwa dukansu Mun sanya su sãlihai.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70