caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 68

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:68

قَالُوا۟ حَرِّقُوهُ وَٱنصُرُوٓا۟ ءَالِهَتَكُمْ إِن كُنتُمْ فَٰعِلِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Ku ƙõne shi kuma ku taimaki gumãkanku, idan kun kasance mãsu aikatãwa."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70