caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 67

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:67

أُفٍّ لَّكُمْ وَلِمَا تَعْبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ أَفَلَا تَعْقِلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Tir da ku, kuma da abin da kuke bauta wa, baicin Allah! Shin to, bã ku hankalta?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70