caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 69

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:69

قُلْنَا يَٰنَارُ كُونِى بَرْدًا وَسَلَٰمًا عَلَىٰٓ إِبْرَٰهِيمَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiMuka ce: "Yã wuta! Ki kasance sanyi da aminci ga Ibrahĩm."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70