caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 64

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:64

فَرَجَعُوٓا۟ إِلَىٰٓ أَنفُسِهِمْ فَقَالُوٓا۟ إِنَّكُمْ أَنتُمُ ٱلظَّٰلِمُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai suka kõma wa jũnansu suka ce: "Lalle ne kũ, kũ ne azzãlumai."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70