caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 63

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:63

قَالَ بَلْ فَعَلَهُۥ كَبِيرُهُمْ هَٰذَا فَسْـَٔلُوهُمْ إِن كَانُوا۟ يَنطِقُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Ã'a, babbansu, wannan, shĩ ya aikata, shi. Sai ku tambaye su idan sun kasance sunã yin magana."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70