caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 62

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:62

قَالُوٓا۟ ءَأَنتَ فَعَلْتَ هَٰذَا بِـَٔالِهَتِنَا يَٰٓإِبْرَٰهِيمُ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Shin kai ne ka aikata wannan ga gumãkanmu? Yã Ibrahĩm!"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70