caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 33

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:33

وَهُوَ ٱلَّذِى خَلَقَ ٱلَّيْلَ وَٱلنَّهَارَ وَٱلشَّمْسَ وَٱلْقَمَرَ كُلٌّ فِى فَلَكٍ يَسْبَحُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma shĩ ne wanda Ya halitta dare da yini da rãnã da watã dukansu[1] a cikin wani sarari suKe iyo.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70