caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 32

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:32

وَجَعَلْنَا ٱلسَّمَآءَ سَقْفًا مَّحْفُوظًا وَهُمْ عَنْ ءَايَٰتِهَا مُعْرِضُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Mun sanya sama rufi tsararre, alhãli kuwa su daga ãyõyinta mãsu bijirẽwa ne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70