caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anbiyaa, aya 102

Makka · tsarin saukarwa 73 · 21:102

لَا يَسْمَعُونَ حَسِيسَهَا وَهُمْ فِى مَا ٱشْتَهَتْ أَنفُسُهُمْ خَٰلِدُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiBã su jin sautin mõtsinta alhãli kuwa sũ madawwamãne a cikin abin da rãyukansu suka yi marmarinsa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70