caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 78

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:78

فَأَتْبَعَهُمْ فِرْعَوْنُ بِجُنُودِهِۦ فَغَشِيَهُم مِّنَ ٱلْيَمِّ مَا غَشِيَهُمْ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai Fir'auna ya bi su game da rundunarsa. Sai abin da ya rufe su daga tẽku ya rufe su.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70