وَأَضَلَّ فِرْعَوْنُ قَوْمَهُۥ وَمَا هَدَىٰ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Fir'auna ya ɓatar da mutãnensa, kuma bai shiryar (dasu) ba.