caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 7

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:7

وَإِن تَجْهَرْ بِٱلْقَوْلِ فَإِنَّهُۥ يَعْلَمُ ٱلسِّرَّ وَأَخْفَى

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma idan ka bayyana da magana, to, lalle Shi, Yanã sanin asĩri da mafi bõyuwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70