caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 8

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:8

ٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ لَهُ ٱلْأَسْمَآءُ ٱلْحُسْنَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAllah bãbu abin bautãwa fãce Shi. Yanã da sunãye mafiya kyau.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70