caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 56

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:56

وَلَقَدْ أَرَيْنَٰهُ ءَايَٰتِنَا كُلَّهَا فَكَذَّبَ وَأَبَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle, haƙĩƙa, Mun nũna masa ãyõyin Mu dukansu sai ya ƙaryata, kuma ya ƙiya!
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70