caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 57

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:57

قَالَ أَجِئْتَنَا لِتُخْرِجَنَا مِنْ أَرْضِنَا بِسِحْرِكَ يَٰمُوسَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Shin kã zo mana ne dõmin ka fitar da mu daga ƙasarmu game da sihirinka, yã Mũsã?"
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70