caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 46

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:46

قَالَ لَا تَخَافَآ إِنَّنِى مَعَكُمَآ أَسْمَعُ وَأَرَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYa ce: "Kada ku ji tsõro. Lalle Nĩ, Inã tãre da ku, Inaji, kuma Inã gani."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70