caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 44

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:44

فَقُولَا لَهُۥ قَوْلًا لَّيِّنًا لَّعَلَّهُۥ يَتَذَكَّرُ أَوْ يَخْشَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Sai ku gaya masa magana mai laushi,[1] tsammãninsa yanã tunãwa kõ kuwa ya ji tsõro."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70