caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Taa-Haa, aya 43

Makka · tsarin saukarwa 45 · 20:43

ٱذْهَبَآ إِلَىٰ فِرْعَوْنَ إِنَّهُۥ طَغَىٰ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Ku tafi kũ biyu zuwa ga Fir'auna. Lalle shĩ ya ƙẽtare haddi (ga girman kai)."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70