caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 53

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:53

وَإِذْ ءَاتَيْنَا مُوسَى ٱلْكِتَٰبَ وَٱلْفُرْقَانَ لَعَلَّكُمْ تَهْتَدُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma a lõkacin da Muka baiwa Mũsa Littãfi da rarrabẽwa, tsammãninku, kuna shiryuwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70