ثُمَّ عَفَوْنَا عَنكُم مِّنۢ بَعْدِ ذَٰلِكَ لَعَلَّكُمْ تَشْكُرُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan kuma muka yãfe muku daga bãyan wancan, tsammãninku, kuna gõdẽwa.