caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 268

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:268

ٱلشَّيْطَٰنُ يَعِدُكُمُ ٱلْفَقْرَ وَيَأْمُرُكُم بِٱلْفَحْشَآءِ وَٱللَّهُ يَعِدُكُم مَّغْفِرَةً مِّنْهُ وَفَضْلًا وَٱللَّهُ وَٰسِعٌ عَلِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiShaiɗan yana yi muku alƙawarin talauci, kuma yana umurnin ku da alfasha[1], kuma Allah Yana yi muku alƙawarin gãfara daga gare shi da ƙãri, kuma Allah Mawadãci ne, Masani.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70