caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 147

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:147

ٱلْحَقُّ مِن رَّبِّكَ فَلَا تَكُونَنَّ مِنَ ٱلْمُمْتَرِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiGaskiya daga Ubangijinka[1] take sabõda haka, lalle kada ka kasance daga mãsu shakka.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70