caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Baqara, aya 104

Madina · tsarin saukarwa 87 · 2:104

يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ لَا تَقُولُوا۟ رَٰعِنَا وَقُولُوا۟ ٱنظُرْنَا وَٱسْمَعُوا۟ وَلِلْكَٰفِرِينَ عَذَابٌ أَلِيمٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiYã kũ waɗanda suka yi ĩmani! Kada ku ce: 'Rã'inã'[1] kuma ku ce: 'Jinkirtã manã', kuma ku saurara. Kuma kãfirai suna da azãba mai raɗaɗi.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70