caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 87

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:87

لَّا يَمْلِكُونَ ٱلشَّفَٰعَةَ إِلَّا مَنِ ٱتَّخَذَ عِندَ ٱلرَّحْمَٰنِ عَهْدًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiBa su malakar cẽto fãce wanda ya riƙi alkawari a wurin Mai rahama.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70