caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Maryam, aya 16

Makka · tsarin saukarwa 44 · 19:16

وَٱذْكُرْ فِى ٱلْكِتَٰبِ مَرْيَمَ إِذِ ٱنتَبَذَتْ مِنْ أَهْلِهَا مَكَانًا شَرْقِيًّا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma ka ambaci Maryamu[1] a cikin Littãfi, a lõkacin da ta tsallake daga mutãnenta a wani wuri, a gẽfen gabas.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70