caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 38

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:38

كُلُّ ذَٰلِكَ كَانَ سَيِّئُهُۥ عِندَ رَبِّكَ مَكْرُوهًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiDukan wancan mli mũninsa yã kasance abin ƙyãma a wurin Ubangijin ka.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70