caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Israa, aya 32

Makka · tsarin saukarwa 50 · 17:32

وَلَا تَقْرَبُوا۟ ٱلزِّنَىٰٓ إِنَّهُۥ كَانَ فَٰحِشَةً وَسَآءَ سَبِيلًا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma kada ku kusanci zina. Lalle ne ita ta kasance alfãsha ce kuma tã mũnãna ga zama hanya.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70