caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu An-Nahl, aya 46

Makka · tsarin saukarwa 70 · 16:46

أَوْ يَأْخُذَهُمْ فِى تَقَلُّبِهِمْ فَمَا هُم بِمُعْجِزِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKo kuwa Ya kama su a cikin jujjuyawarsu? Sabõda haka ba su zama masu buwãya ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70