أَمْوَٰتٌ غَيْرُ أَحْيَآءٍ وَمَا يَشْعُرُونَ أَيَّانَ يُبْعَثُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiMatattũ ne, bã su da rai, kuma ba su san a wane lõkaci ake tãyar da su ba.