فَٱصْدَعْ بِمَا تُؤْمَرُ وَأَعْرِضْ عَنِ ٱلْمُشْرِكِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSai ka tsage gaskiya game da abin da ake umurnin ka kuma ka kau da kai daga masu shirki.