وَءَاتَيْنَٰهُمْ ءَايَٰتِنَا فَكَانُوا۟ عَنْهَا مُعْرِضِينَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma Kuka kai musu ãyõyinMu, sai suka kasance mãsu bijirẽwa daga gare su.