caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Hijr, aya 73

Makka · tsarin saukarwa 54 · 15:73

فَأَخَذَتْهُمُ ٱلصَّيْحَةُ مُشْرِقِينَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiSa'an nan tsãwa ta kãma su, sunã mãsu shiga lõkacin hũdõwar rãnã.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70