caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Hijr, aya 45

Makka · tsarin saukarwa 54 · 15:45

إِنَّ ٱلْمُتَّقِينَ فِى جَنَّٰتٍ وَعُيُونٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle mãsu taƙawa sunã a cikin gidãjen Aljanna mai idandunan ruwa.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70