caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Ra'd, aya 8

Madina · tsarin saukarwa 96 · 13:8

ٱللَّهُ يَعْلَمُ مَا تَحْمِلُ كُلُّ أُنثَىٰ وَمَا تَغِيضُ ٱلْأَرْحَامُ وَمَا تَزْدَادُ وَكُلُّ شَىْءٍ عِندَهُۥ بِمِقْدَارٍ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiAllah Yanã sanin abin da kõwace mace take ɗauke da shi a cikinta da abin da mahaifu suke ragẽwa[1] da abin da suke ƙãrãwa. Kuma dukkan kõme, a wurinSa, da gwargwado yake.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70