caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ar-Ra'd, aya 24

Madina · tsarin saukarwa 96 · 13:24

سَلَٰمٌ عَلَيْكُم بِمَا صَبَرْتُمْ فَنِعْمَ عُقْبَى ٱلدَّارِ

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi"Aminci[1] ya tabbata a kanku sabõda abin da kuka yi wa haƙuri. Sãbõda haka madalla da ni'imar ãƙibar gida."
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70