ٱلَّذِينَ يُوفُونَ بِعَهْدِ ٱللَّهِ وَلَا يَنقُضُونَ ٱلْمِيثَٰقَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiSũ ne waɗan da suke cikãwa da alkawarin Allah, kuma bã su warware alkawari.