قَالُوا۟ تَٱللَّهِ تَفْتَؤُا۟ تَذْكُرُ يُوسُفَ حَتَّىٰ تَكُونَ حَرَضًا أَوْ تَكُونَ مِنَ ٱلْهَٰلِكِينَ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiSuka ce: "Tallahi! Bã zã ka gushe ba, kanã ambaton Yũsufu,[1] har ka kasance Mai rauni ƙwarai, kõ kuwa ka kasance daga mãsu halaka."