caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yusuf, aya 2

Makka · tsarin saukarwa 53 · 12:2

إِنَّآ أَنزَلْنَٰهُ قُرْءَٰنًا عَرَبِيًّا لَّعَلَّكُمْ تَعْقِلُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiLalle ne Mũ, Mun saukar da shi, yanã abin karantãwa na Lãrabci; tsammãninkũ, kunã hankalta.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70