caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yusuf, aya 1

Makka · tsarin saukarwa 53 · 12:1

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ الٓر تِلْكَ ءَايَٰتُ ٱلْكِتَٰبِ ٱلْمُبِينِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA. L̃.R. Waɗancan ãyoyin Littãfi mai bayyanãwa ne.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70