caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Yunus, aya 1

Makka · tsarin saukarwa 51 · 10:1

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ الٓر تِلْكَ ءَايَٰتُ ٱلْكِتَٰبِ ٱلْحَكِيمِ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiA. L̃.R. Waɗancan ãyõyin littãfi ne kyautatacce.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70