caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Ash-Shams, aya 10

Makka · tsarin saukarwa 26 · 91:10

وَقَدْ خَابَ مَن دَسَّىٰهَا

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma lalle ne wanda ya turbuɗe[1] shi (da laifi) ya tãɓe.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70