بَلِ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ يُكَذِّبُونَ Hausa Translation - Abu Bakr JumiBa haka ba! waɗanda suka kãfirta, sai ƙaryatãwa suke yi.