caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Mutaffifin, aya 2

Makka · tsarin saukarwa 86 · 83:2

ٱلَّذِينَ إِذَا ٱكْتَالُوا۟ عَلَى ٱلنَّاسِ يَسْتَوْفُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWaɗanda suke idan suka auna daga mutãne suna cika mũdu.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70