caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Abasa, aya 40

Makka · tsarin saukarwa 24 · 80:40

وَوُجُوهٌ يَوْمَئِذٍ عَلَيْهَا غَبَرَةٌ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiWasu huskõki, a rãnar nan, akwai ƙũra a kansu.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70