caseriqBinciken ma'ana a cikin Alqur'ani

Suratu Al-Anfaal, aya 59

Madina · tsarin saukarwa 88 · 8:59

وَلَا يَحْسَبَنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ سَبَقُوٓا۟ إِنَّهُمْ لَا يُعْجِزُونَ

Hausa Translation - Abu Bakr JumiKuma waɗanda suka kãfirta kada su yi zaton sun tsẽre: Lalle ne sũ, bã zã su gãgara ba.
Kana neman wani jigo? Gwada binciken ma'ana — an bincika tambayarka a cikin ayoyi 6,236.
Harshe — 70