فَإِمَّا تَثْقَفَنَّهُمْ فِى ٱلْحَرْبِ فَشَرِّدْ بِهِم مَّنْ خَلْفَهُمْ لَعَلَّهُمْ يَذَّكَّرُونَ
Hausa Translation - Abu Bakr JumiTo, in dai ka kãma su a cikin yãƙi, sai ka kõre[1] waɗanda suke a bãyansu, game da su, tsammãninsu, zã su dinga tunãwa.